قَالَ رَسُولُ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ لِامْرَأَةٍ مِنَ الْأَنْصَارِ سَمَّاهَا ابْنُ عَبَّاسٍ فَنَسِيتُ اسْمَهَا: «مَا مَنَعَكِ أَنْ تَحُجِّي مَعَنَا؟» قَالَتْ: لَمْ يَكُنْ لَنَا إِلَّا نَاضِحَانِ فَحَجَّ أَبُو وَلَدِهَا وَابْنُهَا عَلَى نَاضِحٍ وَتَرَكَ لَنَا نَاضِحًا نَنْضِحُ عَلَيْهِ، قَالَ: «فَإِذَا جَاءَ رَمَضَانُ فَاعْتَمِرِي، فَإِنَّ عُمْرَةً فِيهِ تَعْدِلُ حَجَّةً».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
An rawaito daga Abdullahi Bn Abbas -Allah ya yarda da su- daga Annabi: "Umra cikin Ramadan tayi daidai da Haji" -ko Hajji tare da ni
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
yin Umra a cikin watan Azumi ladant ayana daidai da ladan Hajjin tadawwu'i ko Hajji tare da Manzon Allah SAW abin nufi a wajen daraja da kuma lada, sabida Umara a cikin Watan Azumi ana samun ladan hajjin Farilla da ita