kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Lallai wasu mutane suna kutsawa a dukiyar Allah ba tare da wani haƙƙi ba, to, wuta ta tabbata a garesu ranar al-ƙiyama
عربي Turanci urdu
Lallai cewa duniya mai zakice koriya, kuma Allah Mai gadar daku ne a cikinta, sai ya duba yaya zaku yi aiki, don haka ku ji duniya kuma ku kiyayi mata
عربي Turanci urdu
Da ace Duniya tana da kimar Fuffuken Saura, da Kafiri bai sha Ruwa Makwarwa daya ba a cikinta
عربي Turanci urdu
Idan ina da kwatankwacin zinare, da na yi farin ciki da cewa darare uku ba za su wuce ni ba alhali ina da wani abu daga ciki sai wani abu da nake bi bash
عربي Turanci urdu
Lallai ni ina jiye muku tsoro a baya na, abinda za'a buɗe muku na ƙawar duniya da adonta
عربي Turanci urdu
Mutum uku suna bin mamacin: danginsa, kuɗinsa, da aikinsa, sannan dawowa biyu kuma ɗaya ya rage: danginsa da kuɗi sun dawo, kuma aikinsa ya kasance
عربي Turanci urdu
Duniya Kurkukun Mumini ce, kuma Al-Jannar Kafiri
عربي Turanci urdu
Ya kai Hakim lallai wannan Dukiyar koriya ce kuma mai Zaqi, duk wanda ya xauki ransa a komai ba da kyauta, sai Allah ya sanya masa Al-arka a cikinta, kuma duk wanda ya xauketa wani abu da rowa a za'a sanya masa Al-barka a cikinta ba, kamar Murumin da yake ci ne kuma baya Qoshi, kuma Hannun bayarwa shi ne mafi Alkairi daga mai karva
عربي Turanci urdu
Ba wai an la'anci duniya ba, abin da ke cikinta la'ananne ne, sai dai ambaton Allah Madaukaki da abin da ba haka ba, malami ne kuma mai koyo
عربي Turanci urdu
Gama Allah na duniya ne, ya fi muku sauki ga Allah.
عربي Turanci urdu
Tsawatarwa daga Shagala daga barin Al-amuran Lahita
عربي Turanci urdu
Haƙiƙa wanda ya miƙa wuya (ga Ubangijinsa), kuma aka azurta shi da abu kaɗan (gwargwadan buƙatarsa), kuma Allah Ya wadata shi da abin da Ya ba shi to ya rabauta
عربي Turanci urdu