+ -

عن أبي هريرة رضي الله عنه عن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «لو كان لي مِثْلُ أحدٍ ذهبًا، لسرني أن لا تمر عليَّ ثلاث ليالٍ وعندي منه شيءٌ إلا شيء أرْصُدُهُ لِدَيْنٍ».
[صحيح] - [متفق عليه واللفظ للبخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Huraira - Allah ya yarda da shi - a kan manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - wanda ya ce: "Idan ina da kwatankwacin zinare, da na yi farin ciki da cewa darare uku ba za su wuce ni ba alhali ina da wani abu daga ciki sai wani abu da nake bi bashi."
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim Suka Rawaito shi amma lafazin na Bukhari ne

Bayani

Idan da a ce ina da kudin adadin Dutsen Uhud na zinare tsantsa, da na kashe su duka saboda Allah, ban bar komai ba sai abin da nake bukata domin biyan hakkoki da biyan bashin da ke kaina.

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Portuguese Swahili
Manufofin Fassarorin