عَنْ سَهْلِ بْنِ سَعْدٍ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ أَنَّ رَسُولَ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ:

«لَا يَزَالُ النَّاسُ بِخَيْرٍ مَا عَجَّلُوا الْفِطْرَ».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Daga Sahal Dan Sa'ad Al'saidi -Allah ya yarda da shi- cewa Annabi Tsira da Amincin Allah yakara tabbata a gareshi: Mutane ba zasu gushe ba cikin alheri ba Matukar Suna Gaggauta Buda baki"

الملاحظة
Tarjuma in urdu
النص المقترح لا يوجد...

Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

A wannan Hadisi Annabi Yana bada Labari cewa Mutane bazasu gushe ba cikin alheri, Matukar sun gaggauta Buda baki; kuma cewa yin hakan suna kiyaye Sunnanr Annabi, to idan suka saba kuma suka jinkirta buda baki to wannan yana nuna cewa Alkairi ya gushe daga su; Domin sun bar Sunnar Annabi wacce Annabi ya bari Al'ummarsa akai kuma ya Umarce su da kiyaye da ita

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin

Ma"anonin Kalmomi

الملاحظة
ما عَجَّلُوا الفطر: أي: بادروا بالإفطار عند تحقق غروب الشمس.
زسنةب
النص المقترح أي: بادروا بالإفطار عند تحقق غروب الشمس.
الملاحظة
لا يزال الناس بخير: أي: في خير، الخيرية هنا متعلقة بتعجيل الفطر. أي: ما داموا متصفين بتعجيل الفطر.
سيري التحوى
النص المقترح لي حوا