Katafare kundin Hadisai da aka fassara
  • Gida
  • kashe kashe
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • kirayemu
  • Yare
    • العربية
    • English
    • Français
    • Español
    • Türkçe
    • اردو
    • Indonesia
    • Bosanski
    • Русский
    • বাংলা ভাষা
    • 中文
    • فارسی
    • Tagalog
    • हिन्दी
    • Tiếng Việt
    • සිංහල
    • ئۇيغۇرچە
    • كوردی
    • Hausa

Katafare kundin Hadisai da aka fassara

Aiki ne da yake nufinsamar da Sharhohi masu sauki da kuma fassarori bayyanannu ga ingantattun Hadisan Annabi

Karanta Babban Kundin
عربي English Français Español Türkçe اردو Indonesia Bosanski Русский বাংলা ভাষা 中文 فارسی Tagalog हिन्दी Tiếng Việt සිංහල ئۇيغۇرچە كوردی
Download
عربي - Excel
English - Excel
Français - Excel
Español - Excel
Indonesia - Excel
বাংলা ভাষা - Excel
اردو - Excel
ئۇيغۇرچە - Excel
Developers API
 

Karantawa ta hanyar bin Maudhu'ai

Al-qura’ni maigirma da kuma Ilimansa (28)
Hadisi da kuma Ilimansa (4)
Aqida (314)
Fiqihu da Usulunsa (727)
Falaloli da Ladabai (565)
Da’awa da Hisbah (62)
Sirah da Tarihi (149)

kirayemu

Dangane da Wannan katafaren Aiki

En Ar
Your browser does not support the video tag. Your browser does not support the video tag.

Aikin Katafaren kundin Hadisan Annabi da kuma fassarar su:

Katafaren aiki wanda ya game komai don bin Hadisai da suke kai komo cikin litattafan Musulunci da yi musu Sharhi ta hanya mai sauki da kuma gamsarwa sannan kuma a fassara su da mtukar kwarewa daidai da matakai masu zurfi ga Yarukan Duniya da kuma bada su kyauta ta dukkan hanyoyi masu yiwuwa.

Manufofi:

  1. Samar da Wata Manazarta ta Duniya ta kyauta kuma Amintacciya wacce take bunkasashiya don fassarorin Hadisan Annabi.
  2. Samar da Kwakwalwar Na'urar zamani ga Fassarorin Hadisai ga Ma'abotan Fassara a lokacin Fassara.
  3. Isar da Fassarorin ga Ma'abota Yarukan ta baki dayan duk Hanyoyin da zai yiwu.

Daga cikin abubuwan da wannan kundi yayi fuce da shi:

  1. Game komai da ake bukata.
  2. kyauta.
  3. Tarin Fassarori masu yawa.
  4. Bunkasawa akai akai.
  5. Kwarewa.

Matakan ginawa da bunkasawa:

  1. Gina Katafaren kundin da yaren Larabci.
  2. Fassara Katafaren kundin zuwa Yarurruka.
  3. yiwuwar yada kundin ta hanyar na'urar Zamani.
  4. Bunkasawa ta koda yaushega katafaren kundin da kuma fassararsa.
Wannan aikin da daukar nauyin:

Bincike a cikin:

Sakamakon Bincike:

Yin Rijista a jerin Sunayen akwatin sakonni

Wannan aikin da daukar nauyin:
  • Dangane da Wannan katafaren Aiki
  • •
  • kirayemu
Katafare kundin Hadisai da aka fassara
موسوعة القرآن الكريم - موسوعة المصطلحات الإسلامية