«إِنَّ لِلْمُؤْمِنِ فِي الْجَنَّةِ لَخَيْمَةً مِنْ لُؤْلُؤَةٍ وَاحِدَةٍ مُجَوَّفَةٍ، طُولُهَا سِتُّونَ مِيلًا، لِلْمُؤْمِنِ فِيهَا أَهْلُونَ، يَطُوفُ عَلَيْهِمِ الْمُؤْمِنُ فَلَا يَرَى بَعْضُهُمْ بَعْضًا».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
An karvo daga Abu Musa -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi: "Lallai Mumini yana da Wata Hema a cikin Al-janna ta Lu'ulu'u qwara xaya wacce aka fafake cikin sa tsawonsa a sama Mil Sittin ne, kuma Mumini yana da Iyalai a cikinsa da suke kewaya shi kuma wasu basa ganin wasu."
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
Manzon Allah SAW ya bada labarin cewa Lallai Mumini yana da Wata Hema a cikin Al-janna ta Lu'ulu'u qwara xaya wacce aka fafake cikin sa tsawonsa a sama Mil Sittin ne, kuma Mumini yana da Iyalai a cikinsa da suke kewaya shi kuma wasu basa ganin wasu, kuma wancan Allah ne kaxai yasan faxinsa da kyawun Xakuna da Labulayenta