عن الحسن بن علي بن أبي طالب رضي الله عنهما قال: حفظت من رسول الله -صلى الله عليه وآله وسلم-: «دَعْ ما يَرِيبك إلى ما لا يَرِيبك».
[صحيح] - [رواه الترمذي والنسائي وأحمد والدارمي]
المزيــد ...

Daga Hasan Dan Aliyu Dan Abi Dalib - Allah ya yarda da shi zuwa ga Annabi "abar duk abunda kake da shakku a cikinsa zuwa ga abinda baka da shakku a cikinsa"
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

Ya wajaba akan Mumini yabar duk abinda yake da kokwanto cikin halaccinsa don tsoron kada ya fada cikin haram ahalin shi bai sani ba; kai ya wajaba ma a gare shi ya bar duk abinda ya ke shakku zuwa abinda yake da tabbacin cewa babau wata Shubha a cikinsa don ya zamanto mai nutsuwar Zuciya, Kuma mai kwanciyar hankali, yana mai kwadayin cin halak zalla, yana mai nisanta ga barin Haram da Shubha, da kuma duk abinda ransa yake kai komo a cikinsa.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin