kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

1. Idan an tsayar da sallah kuma an halarci abincin dare, fara da abincin dare - 3 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
2. Na tambayi Anas bn Malik: Shin Annabi –SAW- yana yin salla a samansa? Sai yace eh.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
3. Wanene shi da bai kamata in gafarta wa irin wannan ba? Na gafarta masa, kuma na batawa aikinku rai
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
4. Shin ba ku sani ba cewa Musulunci ya shafe abin da yake gabaninsa, hijira kuma ya shafe abin da yake gabaninsa, kuma Hajji ya shafe abin da yake gabaninsa?
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
5. Babu wani abin da ya rage daga annabci sai bushara
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
6. Babu abinda Shahidi yake samunsa (Na Zafi) sai kamar abunda dayanku yake ji idan Turuwa ta cije shi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
7. Ya Manzon Allah, ina da makwabta biyu, to a ba ni wa? Ya ce: «Zuwa ga mafi kusantar su da kai».
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
8. Shayarwa tana haramta dukkan abunda haihuwa take haramtawa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
9. Babu sauran Hijira bayan ancigarin Makka da yaki sai dai akwai Jahadi da Niyya, kuma idan aka nemi ku futo yaki to futo
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
10. Lallai cewa wani Mutum ya tambayi Annabi tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi game da Azumi a lokacin tafiya sai ya ce: "idan kaga dama kayi Azumi in kuma kaga dama ka sha ruwanka"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
11. Babu Zakka a kasa da Ukiyya Biyar , ko kuma kasa da Rakuma Biyar, ko kasa da Buhu biyar. - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
12. "Bawa ba zai taba kaiwa Matakin Masu tsoron Allaba har sai ya bar abunda babu laifi a cikinsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
13. Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba zagin abinci ba, idan ya so shi, ya ci, in kuma ya ki shi, to ya bar shi.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
14. Rana ta yi bacci a lokacin Manzon Allah - Salatin Allah da amincin Allah su tabbata a gare shi - don haka sai ya aika mai kira yana cewa:“ Sallah rukuni ce, don haka suka taru, kuma ya ci gaba
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
15. Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
16. Idan dayanku ya yi sanadi, to ya fara da dama, idan kuma aka cire shi to ya fara da hagu, kuma bari hannun dama ya kasance na farkonsu ya kwance, kuma na karshe daga cikinsu ya cire
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
17. Babu ɗayanku da zai yi tafiya a cikin tafin kafa ɗaya, ya ɗora su a kan dukkansu, ko ya tube su duka
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
18. Duk wanda ya ji hadisin wasu mutane alhali suna kiyayya da shi; Zuba a kunnuwansa yanzu a ranar sakamako - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
19. Shin gaisawa Hannu da Hannu ta Kasance a cikin sahabban Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi? ya ce E
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
20. Wasu daga cikinsu suna dauke wuta a kan dugadugansa, wasu kuma suna dauke shi zuwa gwiwowinsa, wasu kuma suna daukarsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
21. Kowane bawa za a tayar da shi ranar tashin kiyama a cikin yanayin da ya mutu a kansa - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
22. "Babu wani annabi fa sai ya gargadi Mutanensa Mai Ido daya Makaryaci
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
23. "Duk waanda yayi zalunci dani daya na kasa, za'a ciccibo masa tun daga Kasan Bakwai"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
24. "Manzon Allah ya Kasance yana kwanaki baici komai ba, kuma Iyalansa babu abunda suke samu sai Abincin Dare, Kuma ya kasance Ma gurasar Acca ne"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
25. "Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
26. Annabi ya hana Dan Gari ya siyarwa da Dan Kauye, (kayansa a Kasuwa), kuma kada kuyi keta, kuma kada wani daga cikinku yayi ciniki akan cinikin Dan Uwansa, kuma kada ya nemi Aure kan neman Auren Dan Uwansa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
27. Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- "Annabi ya hana saida Zinare da Azurfa Bashi
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
28. "Manzon Allah ya hana Sayar da Azurfa da Azurfa, da Zinare da Zinare, Sai dai dai da dai dai, Kuma ya Umarce mu Mu sayar da Azurfa da Zinare, duk yadda muka so, kuma mu sayi Zinare da Azurfa yadda Muka so" - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
29. Manzon Allah ya kasance idan ya dora Jagora a rundunar yaki yakan yi masa wasiyya da jin tsoron Allah, da kuma wadanda suke tare da shi na Musulmi da Alkairi, sai ya ce: "kuyi yaki da sunan Allah kuma don Allah, ku yaki wanda ya kafirta da Allah, kuyi yaki kada ku wuce gona da iri kuma kada muyi Musla kuma kada kuma kada ku kashe Yaro, kuma idan ka gamu abokin gabarka daga cikin Mushirikai to kirasu da zuwa abubuwa uku -ko cikin- ko wanne daga ciki suka amsa Maka ka karba daga gare su kuma ka kame hannunka daga barinsu, sannan ka kirasu zuwa ga Musulunci Idan suka amsa maka to ka karba daga gare su, sannan ka kirasu kan su canza daga garinsu zuwa garin Musulunci, kuma ka basu labarin cewa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
30. "Lallai cewa Annabi ya kasance idan ya shiga wajen Wanda zai duba (Mara lafiya( yakan ce: Babu komai Mai tsarkakewa (Zunubai( in Allah ya so
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
31. "Na shiga wajen Annabi a halin yana shakuwa sai na Shafe shi" - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
32. Ba'a Aurar da Bazawara har sai an nemi Izininta, kuma ba'a Aurar da Budurwa har sai an sai ta yarda, sai suka ce Ya Manzon Allah to ta yaya za'a gane yardar ta sai ya ce: Shi ne tayi shiru.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
33. Lallai cewa wani Bayahude ya zo wajen Annabi sai ya ce da shi ya muhammad, Cewa Allah ya rike Sammai kan Yatsa daya, Kuma Kassai Kan Yatsa daya, kuma Duwatsu kan Yatsa daya, kuma Bushiyu Kan Yatsa daya, Kuma Halittu kan Yatsa daya, sannan ya ce: Ni ne Sarki - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
34. Na Hore ku da ji da kuma biyayya cikin Matsuwarka da kuma Yalwatarka, da cikin jin dadi da kuma rashin jin dadinka
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
35. Mun kasance Muna yiwa Annabi SAW Mubaya'a kan ji dabiyayya, yana cewa da mu cikin abunda zaku iya
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
36. Kuji kuma Kub,i koda kuwa kuwa Bawa Bahabashe aka Shugabantar muku, Kai kace kansa gudaddajin Zabibi ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
37. Duk wanda ya bini to hakika yabi Allah, kuma duk wanda ya Sabamun to hakika ya sabawa Allah, kuma duk wanda yabi Sugabansa to hakika ya bini, kuma duk wanda ya Sabawa Shugaba to hakika ya sabamun
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
38. Mafiyan Shuwagabanninku su ne wadan da kuke son su kuma suma suke sonku, kuke sadawa da su kuma suma suke saduwa, Mafi Sharrin Suwagabannninku su ne wadanda kuke kinsu suke kinku, kuke La'antarsu suma suna la'antarku
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
39. Duk wanda bai yi yaki kuma bai zantar da kansa zai yi yaki ba to zai mutu cikin Sifar Munafurci
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
40. Babu wata Rana wacce Allah ya fi 'yanta bayi daga Wuta kamar Ranar Arfa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
41. Ubangijinmu zai yaye Maqyagyamarsa, sai kowane Mumini yayi sujada a gare shi Mace da Namiji, sai Waxanda suka kasance suna Sujada a Duniya saboda riya da jiyarwa su tsaya, sai su tafi suyi Sujada sai bayansu ya Sandare baki xaya - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
42. Babu wani Mutum, ko kuma babu wani abu Mafi haquri kan cutarwar da Allah yaji daga gare su, lallai su suna cewa yana da Xa, Kuma lallai cewa shi yana basu lafiya kuma yana Azurta su
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
43. Ya Manzon Allah, Shin zamu ga Ubangijinmu ? ya ce: Shin kuna iya ganin Rana? da Wata idan gari yai wasai?
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
44. Jahannama bata gushe ba tana cewa: Shin akawai wani Qari har sai Allah Mai xaukaka ya sanya Qafarsa a ciki, sai ta ce: ya ishe ni ya isheni, kuma ya rawaito wani vangaren zuwa wani - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
45. Allah Maxauakai yana cewa idan bawa na ya so yin savo, kada ku rubuta shi har sai ya aikata, idan kuma ya aikata shi to ku rubuta masa kwatankwacinsa, kuma idan ya barshi saboda ni to ku rubuta masa lada - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
46. An halatta muku Matattu guda biyu da jini guda biyu, amma Matattun sune Kifi da Fara, kuma Jinin shi ne Zuciya da Hanta - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
47. Wannan kun yabe shi da Al-kairi, sai Al-janna ta tabbata a gare shi, kuma wannan kun faxi sharri akansa, sai wuta ra tabbata akansa, kune shaidun Allah a bayan Qasa - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
48. Lallai kai in ka bibiyi Al-aurar Musulmai zaka vata su, ko ka kusa ka vata su
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
49. Duk wanda ya lalata Matar Wani ko baiwarsa to baya tare da mu - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
50. Duk wanda ya qauracewa Xan uwansa Shekara xaya to kamar ya zubar da Jininsa ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
51. Manzon Allah SAW ya hana duka a fuska, da shaushawa a Fuska
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
52. Lallai Yahudawa da Kiristoci basa rina gashinsu to ku sava Musu
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
53. Kada ku bar wuta kunne a gidajenku lokacin da kuke bacci
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
54. Qararrawa ita ce garayar Shaixan ce - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
55. Wanda ya rantse ya ce: Ni barrantacce ne daga Musulunci, kuma idan maƙaryaci ne, to ya kasance kamar yadda ya faɗa, kuma idan ya kasance mai gaskiya, to ba zai dawo Musulunci ba cikin kwanciyar hankali
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
56. Ku ji tsoron tsinuwa, sai suka ce: Mece ce la'ana ya Manzon Allah? Ya ce: Wanda ya bar bin tafarkin mutane, ko a inuwar su
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
57. Cewa Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su Tabbata a gareshi- yayi Azumi Ranar Ashura - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
58. Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yanayin bacci alahalin yana da Janaba ba tare da ya tava Ruwa ba
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
59. Da wannan aka Umarce ku? cewa ku riqa jifan littafin Allah da Shashinsa? kuma Al-ummai sun vata kafinku a irin wannan, lallai ku ba komai bane a cikin irin wannan, ku dubi abunda aka Umarceku da shi, kuma ku yi aiki da shi, wanda kuma aka haneku to ku hanu
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
60. Idan Xayanku yayi Sallah zuwa wani Abu da zai suturce shi daga Mutane, sai wani ya so ya tsallaka Masa ta gabansa to ya ture shi, idan yaqi turuwa da yayi faxa da shi, saboda shi Shaixan ne
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
61. Annabi -tsira da amincin Allah- ya hana Mutum yayi Sallah yanariqe da Qugunsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
62. "Kaki a Masallaci Laifi ne kuma kaffararsa ka burne shi"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
63. Naga Manzon Allah tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi yanazaune ya tanqwashe Qafafunsa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
64. Idan Xayanku zai yi Sujada kada ya Durkusa kamar yadda Raqumi yake Durqusawa, ya fara sanya Hannayensakafin Guiwoyinsa - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
65. Lallai cewa Ibn umar ya kasance yana sanya Hannayensa kafin guiwoyinsa, kuma ya ce: Manzon Allah SAW ya kasance yana yin hakan - 1 ملاحظة
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
66. An tambayi Aisha: abunda manzon Allah yake aikatawa a cikin gidansa? sai ta ce: Kamar kowane Mutum yana cire abunda ya ke cikin tufarsa mara kyau kuma yakan tasti nonon Akuyarsa, kuma yana yiwa kansa da kansa Hidima
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
67. Sunyi Gaskiya, lallai su ana yi musu Azaba Azabar da Dabbobi suke ji baki xayansu
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci