Karkasawa: . . .
+ -
عَنْ عَبْدِ اللَّهِ بْنِ عُمَرَ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمَا قَالَ:

كُنَّا إِذَا بَايَعْنَا رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ عَلَى السَّمْعِ وَالطَّاعَةِ، يَقُولُ لَنَا: «فِيمَا اسْتَطَعْتُمْ».
[صحيح] - [متفق عليه] - [صحيح البخاري: 7202]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- "Mun kasance Muna yiwa Annabi SAW Mubaya'a kan ji dabiyayya, yana cewa da mu cikin abunda zaku iya"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Ibn Umar -Allah ya yarda da su- yana bada labari cewa su idan suka yiwa annabi Mubaya'a yana umartar su da ji da kuma biyayya gwargwadon iko, kuma cewa shi idan aka dorawa Musulmi da abunda ba zai yi wu ba, to babu biyayya akan ta, (Allah ba ya dorawa rai sai abunda zai iya).

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa Portuguese Yaran Tamili
Manufofin Fassarorin
kashe kashe
  • . .