عن أبي الخطاب قتادة، قال:

قُلْتُ لأَنَسٍ رضي الله عنه: أكَانَتِ المصَافَحَةُ في أصْحَابِ رسولِ الله صلى الله عليه وسلم؟، قَالَ: نَعَم.
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Shin gaisawa Hannu da Hannu ta Kasance a cikin sahabban Manzan Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi? ya ce E
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Fadinsa: musafiha yana daga cikin sahabban manzon Allah, ma'ana: ya tabbata kuma ya gabatar dasu yayin saduwa dasu bayan aminci, karin soyayya da girmamawa, kuma musafihar tana tare da hannun dama, kuma idan hakan ta faru to an gafarta musu kafin su rabu, kuma wannan yana nuna falalar musafihar idan ya sadu da shi, kuma wannan idan ya hadu dashi don yayi magana Tare da shi ko wani abu makamancin haka, dangane da haduwa kawai a kasuwa, wannan ba shiriyar Sahabbai ba ce, ma'ana idan ka wuce mutane a cikin kasuwar, to ya ishe ka ka gaishe su.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin

Ma"anonin Kalmomi