مَا عَابَ النَّبِيُّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ طَعَامًا قَطُّ، إِنِ اشْتَهَاهُ أَكَلَهُ وَإِلَّا تَرَكَهُ.
[صحيح] - [متفق عليه] - [صحيح البخاري: 3563]
المزيــد ...
Daga Abu Hurairah, Allah ya yarda da shi, ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - bai taba zagin abinci ba, idan ya so shi, ya ci, in kuma ya ki shi, to ya bar shi.