كَانَ رَسُولُ اللهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ يَبِيتُ اللَّيَالِي الْمُتَتَابِعَةَ طَاوِيًا وَأَهْلُهُ لاَ يَجِدُونَ عَشَاءً وَكَانَ أَكْثَرُ خُبْزِهِمْ خُبْزَ الشَّعِيرِ.
[صحيح] - [رواه الترمذي وابن ماجه وأحمد] - [سنن الترمذي: 2360]
المزيــد ...
An rawaito daga Abdullahi Bn Abbas "Manzon Allah ya Kasance yana kwanaki baici komai ba, kuma Iyalansa babu abunda suke samu sai Abincin Dare, Kuma ya kasance Ma gurasar Acca ne"
[Ingantacce ne] - [Ibnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]
Annabi ya kasance yana kwanaki a jeri ba tare da Abinci ba, Kuma haka Matansa da Iyalansa; saboda basa samun Abincin Dare, Kuma mafi yawan abin da suke ci shi ne Acca da waninsa.