«ثَلَاثَةٌ لَا يُكَلِّمُهُمُ اللهُ يَوْمَ الْقِيَامَةِ، وَلَا يَنْظُرُ إِلَيْهِمْ، وَلَا يُزَكِّيهِمْ، وَلَهُمْ عَذَابٌ أَلِيمٌ: شَيْخٌ زَانٍ، وَمَلِكٌ كَذَّابٌ، وَعَائِلٌ مُسْتَكْبِرٌ».
[صحيح] - [رواه مسلم] - [صحيح مسلم: 172]
المزيــد ...
An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi zuwa ga Annabi "Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba kuma suna da Azaba Mai radadi, Dattijo Mazinaci, da Shugaba Makaryaci, da Talaka Mai girman Kai"
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]
"Mutane Uku Allah baya musu Magana Ranar Al-kiyama luma ba zai tsarkake su ba kuma bama zai kallesu ba, kuma ba zai tsarkake su daga zunubansu ba kuma suna da Azaba mai radadi: Tsohon Mutum da ya Manyanta kuma yana Zina, da Shugaba Makaryaci, da Talaka yana girman kai kuma yana wulakanta waninsa.