عن أبي هريرة رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم:

«إذا سجد أَحَدُكُمْ فَلَا يَبْرُك كَمَا يَبْرُكُ البَعِير، وَلْيَضَعْ يديه قبل ركبتيه».
[ضعيف] - [رواه أبو داود والترمذي مختصرًا والنسائي والدارمي وأحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Da Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga Annabi "Idan Xayanku zai yi Sujada kada ya Durkusa kamar yadda Raqumi yake Durqusawa, ya fara sanya Hannayensakafin Guiwoyinsa"

الملاحظة
الحديث صحيح
النص المقترح لا يوجد...

Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

Wanna Hadisin yana bayanin hanyar da ake saukowa don yin Sujada, kuma ita ce cewa zai sanya Hannayensa kafi guiwoyinsa, wasu kuma Hadisan suka zo da saukowa da Guiwoyi kafin Hannaye, to baki xayan Al-amuran biyu sun halatta ba za'a ga laifin wanda yayi su ba

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin

Ma"anonin Kalmomi