Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.
Daga A’isha, Abdullahi bin Omar da Anas bin Malik - Allah ya yarda da su - a cikin isnadi: “Idan salla ta tabbata, kuma aka halarta abincin dare, to ku fara da Isha.”
الملاحظة
ورواه مسلم رقم " 557"
النص المقترح لا يوجد...
الملاحظة
للحديث روايات أخرى فيها زيادة توضح الحديث
النص المقترح لا يوجد...
[Ingantacce ne] - [Buhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa]Bayani
Idan anyi sallah, kuma abinci ko abin sha ya halarta, to ya zama dole a fara cin abinci da sha har sai sha'awar mai ibada ta karye, kuma hankalinsa bai karkata gareshi ba, kuma yana karbar salla, kuma sharadin hakan ba zai rage lokacin sallah ba, kuma akwai bukata da jingina zuwa ga abinci, kuma wannan yana tabbatar da kamalar Sharia da kiyaye hakkokin rai da sauki.
Daga Cikin Fa idodin Hadisin
الملاحظة
قال أبو الدرداء رضي الله عنه: مِنْ فقه المرء إقباله على حاجته حتى يُقبل على صلاته وقلبه فارغ.
تخريج أثر أبي الدرداء
النص المقترح علّقه البخاري، في كتاب الأذان، باب إذا حضر الطعام وأقيمت الصلاة، قبل الحديث رقم (671)، قال ابن حجر: وصله ابن المبارك في " الزهد " ص 401، وأخرجه محمد بن نصر المروزي في كتاب " تعظيم قدر الصلاة " 1/185 من طريقه. ينظر: فتح الباري لابن حجر2/159