«البُزَاقُ فِي المَسْجِدِ خَطِيئَةٌ وَكَفَّارَتُهَا دَفْنُهَا».
[صحيح] - [متفق عليه] - [صحيح البخاري: 415]
المزيــد ...
Daga Anas Dan Malik - Allah ya yarda da shi - ya ce Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: "Kaki a Masallaci Laifi ne kuma kaffararsa ka burne shi"
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]