kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Na rantse da wanda raina ya ke hannunsa babu wani a cikin wannan Al’ummah Bayahude ko Nasara da zai ji wani abu game dani,sannan ya mutu bai yi Imani da abinda aka aiko ni da shi face sai ya zamo daga cikin yan wuta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Kowanne daga cikin Al'ummata zai shiga Aljannah sai wanda yaki to waye ma zai ki ya Ma’aikin Allah ?Sai yace wanda duk ya yi min biyayya zai shiga Aljannah wanda kuma ya sava min haqiqa ya qi’’
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Na tafi a cikin wata tawaga ta Banu Amir zuwa ga Annabi sai muka ce da shi: Kaine shugaban mu sai ya ce: Allah shi ne Shugaba
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Daga kanka ka fada za'a ji, ka roka a baka, ka nemi ceto za'a baka ceton
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
An bani abubuwa biyar, wadanda ba a baiwa wani daga cikin Annabawa a gabani na ba : An bani cin nasara ta hanyar tsoro (da ake jefawa abokan gaba) wata daya gabanin haduwar mu, kuma aka sanya mini kasa ta zama wajen yin sallah na kuma abar yin tsarki
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
ya wuce, kuma babu wani abu a gidana da wani mai hanta zai iya ci sai guntun sha’ir a cikin rake domin ni.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Lallai Allah ya Zavi Kinanata daga cikin 'ya'yan Isma'il, kuma ya zavi Quraishawa daga cikin Kinanata, kuma ya zavi bani Hashim daga cikin Quraishawa, kuma ya zavoni daga cikin Bani hashim, saboda haka mi me Shugaban "yan Adam kuma babu Al-fahari, kuma ni ne farkon wanda Qasa zata keto masa, kuma farkon Mai ceto kuma farkon wanda za'a ceta
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Ina da Sunaye guda Biyar: Ni ne Muhammadu da Ahmad, Kuma ni ne Al-mahi wanda da ni Allah yake shafe kafirci, kuma ni ne Alhashir wanda Allah zai tashi Mutane a bayana, kuma ni Al-aqib
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah SAW ya gaya mana wasu sunayaensa wasu daga ciki mun riqe, sai ya ce: "Ni Muhammad da Ahmad da Al-muqaffa, da Al-hashir, da Annabin rahama"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
cewa Annabi, aminci ya tabbata a gare shi, ya kira tukunyar ruwa
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Abu Jumah Al-Ansari ya zo mana, sai ya ce: Mun kasance tare da Manzon Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - kuma Moaz bin Jabal yana tare da mu goma, sai muka ce: Ya Rasulallahi, shin akwai wanda ya fi mu lada mai girma?
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Maye ya xagaka ya kai Baban Huzaim?
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci