عن جُبَيْر بن مُطْعِم رضي الله عنه قال: قال رسول الله صلى الله عليه وسلم : «لِي خمسة أسْماء: أنا محمد، وأحمد، وأنا الماحِي الذي يَمْحُو الله بي الكفر، وأنا الحاشِر الذي يُحشَر الناس على قَدَمِي، وأنا العاقِب».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Jubai Bn Mux'im -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce: "na da Sunaye guda Biyar: Ni ne Muhammadu da Ahmad, Kuma ni ne Al-mahi wanda da ni Allah yake shafe kafirci, kuma ni ne Alhashir wanda Allah zai tashi Mutane a bayana, kuma ni Al-aqib"
Ingantacce ne - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa
Manufofin Fassarorin