lis din Hadisai
Ku barni a abinda na bar muku, kaɗai waɗanda ke gabaninku sun halaka ne da tambayarsu da kuma saɓawarsu ga annabawansu
عربي
Turanci
urdu
Mafificin yinin da rana ta ɓullo a cikinsa yinin Juma'a
عربي
Turanci
urdu
Na rantse da wanda raina yake a hannunSa, Ibnu Maryam (Annabi Isa) ya kusa ya sauka a cikinku yana mai hukunci mai adalci, sai ya karya gicciyayye (cross), ya kashe alade, ya sarayar da jizya, dukiya ta yawaita har babu wanda zai karbeta
عربي
Turanci
urdu
Akan ma'adanan Larabawa, kuna tambayata? Zabinsu a cikin jahilci shine zabinsu a musulinci idan sun fahimta
عربي
Turanci
urdu
Lokacin da Allah ya halicci Adam - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce: Ka je ka yi sallama ga wadancan - rukunin mala’iku zaune - saurari abin da ke ba ka rai. Gaisuwar ku ce, kuma gaisuwar yaranku ce
عربي
Turanci
urdu
"Allah ka gafartawa Mutane na, saboda su basu sani ba"
عربي
Turanci
urdu
Allah yaji kan Annabi Musa, hakika an cuce shi sama da wannan sai yayi hakuri
عربي
Turanci
urdu
Zakaria - amincin Allah ya tabbata a gare shi - kafinta ne
عربي
Turanci
urdu
Lallai cewa Manzon Allah SAW yayi Umarni da a Kashe Tsaka kuma ya ce: ta kasance tana busa ga Annabi ibrahim
عربي
Turanci
urdu
Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: lokaci nawa ne tsakanin annabi Nuhu da Ibrahim? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: ya manzon Allah , Nawa ne yawan Manzanni? ya ce: "Xari uku ne da sha biyar"
عربي
Turanci
urdu
Babu wani da za'a haifa a cikin "yan Adam face sai Shaioxan ya shafeshi lokacin da za'a haife shi, sai ya faxo yana kuka daga shafar shaixan sai Maryam kawai da Xanta
عربي
Turanci
urdu
An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya
عربي
Turanci
urdu
Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su
عربي
Turanci
urdu
"wani lokaci Annabi Ayyub yana Wanka tsirara, sai fara ta Zinare ta fado masa"
عربي
Turanci
urdu
Qissar Annabi Musa da -Amincin Allah a gareshi tare da Al-Khidr
عربي
Turanci
urdu
Lokacin da Adam ya mutu, sai Mala'iku sukayi masa wanka da ruwa azaman kirtani, suka bashi sabo kuma suka ce: Wannan sunnar Adam ce a cikin dansa
عربي
Turanci
urdu
Lallai cewa Musa ya kasance mai kunya ne Mai yawan Suturce kansa, ba'a iya ganin komai na fatarsa saboda kunyarsa, sai suka cutar da shi daga cikin bani Isra'ila
عربي
Turanci
Uighur
Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa ya ce nayi Imani da Allah,kuma idona ya nunan Qarya
Bai dace ga Bawa ba ya ce: Ni nafi Yunus Bin Matta
عربي
Turanci
Uighur
Lallai Rana ba'a tava tsayar da ita ga wani Mutum ba sai ga Yusha'u a Dararen da ya tafi Baitil maqdis
Babu wanda ya taɓa cin abinci mafi kyau daga aikin hannu, kuma Annabin Allah Dawud - amincin Allah ya tabbata a gare shi - ya kasance yana cin abincin hannun sa
عربي
Turanci
urdu