عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم : "بينا أيوبُ -عليه السلام- يَغتَسلُ عُرياناً، فَخَرَّ عليه جَرَادٌ من ذَهَبٍ، فجعلَ أيوبُ يَحْثِي في ثوبِهِ، فنَاداه ربُّه عز وجل : يا أيوبُ، ألَمْ أكنْ أغْنَيتك عما تَرى؟!، قال: بلى وعزتِك، ولكن لا غِنى بي عن بركتِكَ".
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Huraira-Allah yarda da shi- daga Manzon Allah -tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi: "wani lokaci Annabi Ayyub yana Wanka tsirara, sai fara ta Zinare ta fado masa, sai Annabi Ayuba ya rika nema cikin Tufarsa, sai Ubangiji ya kirashi Ya kai Ayuba, Ba na wadata ka ba daga abunda kake gani? sai ya ce Haka ne na Rantse da Girmanka, kuma sai dai, sai dai bazan iya wadatuwa da Al-Barkarka ba"
Ingantacce ne - Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Uighur
Manufofin Fassarorin