1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su

عن ابن عمر رضي الله عنهما عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «الكَريمُ، ابنُ الكَريمِ، ابنِ الكَريمِ، ابنِ الكَريمِ يوسفُ بنُ يعقوبَ بنِ إسحاقَ بنِ إبراهيمَ -عليهم السلام-».

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

An karvo daga Ibn Umar -Allah ya yarda da su- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Mai karamci Xan mai karamci Xan Mai karamci Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su-"

Ingantacce ne Buhari ne ya rawaito shi

Bayani

Karamci shi ne tattare Kyawawan Xabiu tare da Matsayin Annabta, da kuma kasancewarsa Xa ga Annabawa Uku a Jere, kuma qarin kan haka ga Darajar ilimin sani fassarar Mafarki, ga Mulki da kwarewa cikinsa, da kuma iya gudanar da rayuwar Mutane cikin qauna da kuma kyakkyawar Sura: shi ne Annabin Alllah Yusuf Bn Ya'aqub Bn Ishaq Bn Ibrahim -Aminvin Allah a gare su

Manufofin Fassarorin

10 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ID Indonesia الإندونيسية
FR Français الفرنسية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
KU Kurdî الكردية