عن أبي هريرة -رضي الله عنه- عن النبي -صلى الله عليه وسلم- قال: «إنَّما سُمِّيَ الخَضِرُ أنَّه جلس على فَرْوَة بيضاء، فإذا هي تهتزُّ مِنْ خَلْفِه خَضْراء».
[صحيح.] - [رواه البخاري.]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

An rawaito daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi daga Annabi SAW ya ce: "An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya"
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]

Bayani

Annabi yana bada labarin cewa An kirawo shi ne da Alkidr saboda ya zauna akan wata Qasa Busashiya fara, sai kawai ta riqa motsi a bayansa ta koma koriya, saboda abunda ya futo a cikinta na ciyayi da koren ganye, Maganarsa a zo cikin Qur'ani a cikin Qissar Annabi Musa a Suratu Alkahf, kuma Malamai sunyi savani kan cewa wai shi Annabi ne ko kuma Waliyyi ne bawan Allah, zance mafi inganci Annabi ne

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Manufofin Fassarorin