عن أبي أُمامة الباهلي رضي الله عنه : أنَّ رجلا قال: يا رسول الله، أَنَبِيًّا كان آدم؟ قال: «نعم» . قال: كم بيْنه وبيْن نوح؟ قال: «عشرة قُرُون» . قال: كم بيْن نوح وإبراهيم؟ قال: «عشرة قُرُون» . قال: يا رسول الله، كم كانت الرُّسُل؟ قال: «ثلاثمائة وخمسة عشر».
[صحيح] - [رواه الطبراني والحاكم]
المزيــد ...
Daga Abu Umama Al-bahili -Allah ya yarda da shi- Lallai cewa wani mutum ya ce: Ya Manzon Allah, Shin Annabi Adam Annabi? ya ce: Ey, ya ce tsawon lokaci nawa ne tsakaninsa da Annabi Nuhu? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: lokaci nawa ne tsakanin annabi Nuhu da Ibrahim? ya ce: "Qarni Ashirin" ya ce: ya manzon Allah, Nawa ne yawan Manzanni? ya c e: "Xari uku ne da sha biyar"
[Ingantacce ne] - [Al-Hakim Ya Rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi]