عن أبي هريرة -رضي الله عنه- أن رسول الله -صلى الله عليه وسلم- قال: «كان زكريا -عليه السلام- نجَّارا».
[صحيح.] - [رواه مسلم.]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Da hadisin Abi huraira Allah ya yarda dashi daga Manzon Allah tsira da amincin Allah su qara tabbata a gare shi ya ce: Zakaria - amincin Allah ya tabbata a gare shi - kafinta ne
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Shi, Allah ya kara masa yarda, ya fada a cikin wannan hadisin cewa sana'ar da Zakariya - amincin Allah ya tabbata a gare shi - ta kasance yana samu ne daga ita: aikin kafinta ne.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese
Manufofin Fassarorin