عن أبي هريرة رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: ««رأى عيسى ابنُ مريم رجلًا يَسْرِق، فقال له: أسَرَقتَ؟ قال: كلا والله الذي لا إله إلا هو، فقال عيسى: آمنتُ بالله، وكذَّبتُ عيني».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

daga Abu Huraira -Allah ya yarda dshi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa ya ce nayi Imani da Allah,kuma idona ya nunan Qarya"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Annabi Isa xan Maryam yaga wani Mutum yana sata, sai ya ce da shi: Kayi sata? saiya ce: aa na rantse da Allah wada babu wani Ubangiji sai shi, sai Isa ya ce nayi Imani da Allah,kuma idona ya nunan Qarya ai kayi gaskiya kai da ka rantse da Allah kuma na qaryata abunda ya baiyana gare ni na Satar ta sa; watakila ya xauki abunda yake akwai haqqinsa a cikinsa, ko ya xauka da izinin mai abun, ko kuma bai niyyar kwacewa da Mallakewa ba, ko kuma ya xauka ne don ya gani ko wanin hakan, kuma wannan yana daga cikin girmamawar da Annabawa sukewa Allah SWT

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Manufofin Fassarorin