kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Duk wanda ya fita neman ilimi to zai kasance a kan tafarkin Allah har sai ya dawo
عربي Turanci urdu
Wanda Allah yake nufin shi da alheri sai ya fahimtar da shi addini
عربي Turanci urdu
Amma ni ban rantsar da ku ba dan tuhuma gareku, sai dai cewa (Mala'ika) Jibril ya zo min sai ya ba ni labarin cewa Allah - mai girma da ɗaukaka - Yana yi wa mala'iku alfahari da ku
عربي Turanci urdu
Lallai daga cikin alamomin tashin Alkiyama, za’a dauke ilimi, jahilci zai yi yawa, zina zata yawaita, za’a yawaita shan giya, maza za su yi karanci, mata za su yi yawa, har sai ya kasance mata hamsin mutum daya ne yake kula da su
عربي Turanci urdu
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya ambaci wani abu, sai ya ce: "Wannan a lokacin tafiyar ilimi kenan
عربي Turanci urdu
Kada ku nemi ilimi dan ku yi wa malamai alfahari da shi, ko ku yi musu da wawaye da shi
عربي Turanci urdu
sun kasance suna koyan ayoyi goma daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -, ba sa koyan wasu goman daban har sai sun san abinda ke cikin wadannan na ilimi da aiki
عربي Turanci urdu
Yakai baban Al-Munzir, shin ka san wacce aya ce daga littafin Allah mafi girma tare dakai?" ya ce: Na ce; {Allah wanda babu wani abin bautawa da gaskiya sai Shi Rayayye Tabbatacce da kanSa} [Al-Baqara: 255]. Ya ce: Sai ya daki kirjina, ya ce: "Wallahi ilimi ya faranta maka kai baban Al-Munzir
عربي Turanci urdu
Idan mutum ya rasu akin sa ya yanke sai dai daga abu uku: Sadaka mai gudana, ko wani ilimin da ake anfanuwa da shi, ko ɗa na gari da ya ke masa addu'a
عربي Turanci Indonisiyanci
Akwai ‘yan’uwa maza biyu a zamanin Annabi -SAW- kuma dayansu zai zo wurin Annabi -SAW- dayan kuma kwararre ne. da shi
عربي Turanci urdu
Irin wannan kamar yadda Allah ya aiko ni ta hanyar shiriya da kimiyya kamar Ghaith ya bugi wata ƙasa wacce ke da kyakkyawar iyaka, ta karɓi ruwan Voneptt makiyaya da ciyawa da yawa, kuma su ne Ojadb suka riƙe ruwan Venf Allah ta wurin mutane, Fsharbwa daga cikinsu sun shayar da shuka.
عربي Turanci urdu
Mutane Kamar Ma'adanan Zinare da Azurfa ne, Mafifitanku a Jahiliyya sune Mafifitanku a musulunci idan Sukai Ilimi, Kuma Rayuka Kamar Rundunar yaki ce, duk wanda suka San juna sai su Saba, wanda kuma suka saba kuma sai suki jituwa
عربي Turanci urdu
Wanda ya yayewa wani mumini wani baƙin ciki daga baƙin cikin duniya Allah Zai yaye masa wani baƙin ciki daga baƙin cikin ranar alƙiyama
عربي Turanci urdu
Allah Ya ni'imtar da mutumin da ya ji wani abu daga gurimmu sai ya isar da shi kamar yadda ya ji, da yawa wanda aka isarwa yana zama mafi kiyayewa daga wanda ya ji
عربي Turanci urdu