عَنْ عُقْبَةَ بْنِ عَامِرٍ رَضيَ اللهُ عنه عَنْ رَسُولِ اللهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ قَالَ:
«كَفَّارَةُ النَّذْرِ كَفَّارَةُ اليَمِينِ».
[صحيح] - [رواه مسلم] - [صحيح مسلم: 1645]
المزيــد ...
Daga Uƙubah Ibnu Amir - Allah Ya yarda da shi - daga Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya ce:
«Kaffarar bakance ita ce kaffarar rantsuwa».
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi] - [صحيح مسلم - 1645]
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya bayyana cewa kaffarar bakance kai tsaye idan ba'a iyakance abin da yake nufi daga gareta ba kuma bai ambace shi ba: Ita ce kaffafar rantsuwa.