Gida
kashe kashe
Dangane da Wannan katafaren Aiki
Android App
iOS App
kirayemu
Yare
Karkasawa:
Gida
kashe kashe
lis din Hadisai
1.
"Lallai cewa matata ta haifi Bakin Yaro, sai Annabi ya ce Kana da Rakuma? sai ya ce E, sai ya ce yaya launukansu yake? sai yace: jajaye sai yace shin cikinta akwai wadanda yasha banban da su? ya ce: E lallai cikinsu akwai wadanda suka sha baban, ya ce: to ta yaya aka samu hakan? ya ce: To watakila ya gado jini ne, yace wannan ma watakila ya ya gado jini ne" -
1 ملاحظة
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
2.
Manzan Allah-tsira da amincin Allah su tabbata agareshi-yazo min don ya dubani shekarar Hajjin ban-kwana daga wani ciwo da yayi tsanani agareni,sai nace:Ya Ma'aikin Allah,hakika ciwo yakai inda yakai agareni kamar yadda kake gani,kuma ni Ma'abocin Dukiya ne,bamai gadona sai 'ya mace bana yi Sadaka da Biyu bisa Ukun Dukiyata ba?yace:a'a,nace:Rabi fa ya Ma'aikin Allah?yace:a'a,nace:Daya bisa Ukufa?yace:Daya bisa Uku,kuma Daya bisa Uku da yawa,hakika cewa kai kabar Magadanka Mawadata shi yafi akan kabarsu Talakawa suna rokon Mutane,kuma cewa kai ba zaka ciyar da wata ciyarwa ba kana mai neman Fuskar Allah face Allah ya baka lada da ita,hatta abinda zaka saka a Bakin Matarka.Yace:Nace ya Ma'aikin Allah zan barwa abokanaina a bayana?yace:Hakika cewa kai ba za'a barka ba ka aikata wani aiki da kake neman Fuskar Allah sai ka kara Daraja dashi da Daukaka,kuma watakila kuma idan aka barka har wasu su amfana da kai wasu kuma su cutu da kai,ya Allah ka cikawa Abokanaina Hijirarsu,kada ka juyar dasu a bayansu,sai dai sadauki shine Sa'ad Dan Khaula(yana yiwa Manzan Allah-tsira da amincin Allah su tabbata agareshi-Rasa'i don ya Rasu a Makka) -
1 ملاحظة
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
3.
Ku riskar da (kason gado) ta hanyar farillai ga ma'abotansu, abin da ya rage to namiji makusanci shi ne ya fi cancantarsa -
4 ملاحظة
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Kurdawa
Hausa
Portuguese
Malayalam
Telgonci
Swahili
Yaran Tamili
Yaran Tailand
Jamusanci
bushtu
Albaniyanci
الهولندية
الغوجاراتية
النيبالية
Yoruba
الدرية
الصربية
الطاجيكية
الرومانية
المجرية
التشيكية
الموري
Malagasy
Kanadische Übersetzung
الأوزبكية
الأوكرانية
الجورجية
المقدونية
الخميرية
البنجابية
4.
"Baka ga Mujazzar ba dazu ya kalli Zaid Bn Harisah da Usama Bn Zaid, sai ya ce: Lallai wadan kafafuwa sunyi kama da juna"
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
5.
Ka ku tari hanya, kuma kada dayanku yayi cikin akan cinikin Dan uwansa, kuma kada kuyi keta, kuma kada Mutumin birni ya siyarwa da Mutumin kauye kayansa, kuma kada ku daure hantsar rakuma ko dabbobi
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
6.
"Cewa Annabi ya hana Auren Mutu'a a Ranar yakin Khaibara, da kuma cin Naman Jakin gida"
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
7.
"Mafi Al-kairin Sahabbai guda hudu ne, Mafi Al-khairin Saraya kuma guda Dari hudu, kuma mafi Al-kairin Rundunar yaki Dari Hudu, Kuma ba za'a taba rinjayar Dubu goma Sha biyu ba daga 'yan Kadan"
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Hausa
8.
Babu wata ciyarwarsa agareki
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
9.
Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi- Ya 'yanta Safiyya, kuma ya sanya Yancinta shi ne Sadakinta"
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
10.
Cewa Annabi -Allah ya yarda da shi- yayi wa Yan khaibar Mu'amala da rabin abunda yake futowa daga garin na Dabino ko Shuka
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
11.
Mata sun kasance idan Mijinta ya Mutu: sai ta shiga Dan akurkin Da ki, kuma tasanya Mafi mufi daga cikin kayanta kuma babu ruwanta da Turare ko wani abun Ado har sai ta cika shekar, sannan sai azo da wata Dabba-Jaki ne ko Tsuntsu ko Akuya- sai fansheta da shi.
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
12.
"Cewa Manzon Allah yayi sauki cikin cinikin Al-araya, cikin Buhu biyar ko kasa da buhu biyar"
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
13.
"Lallai cewa Annabi yayi rangwame ga mai Ariyya: ya siyar da ita kafin ta bushe"
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
14.
An tambayi Annabi game da tsintuwar zinare da azurfa? sai ya ce: Ka sanar dabuhunta da kuma madaurinsa, sannan kayi shela shekara, idan ba'a samu mai ita ba sai ka yi sadaka da ita, kuma ta amanto ajiya ce a wurinka to idan Mai ita yazo wata rana; sai ka biyashi
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
15.
Da na uwarsa ne, mazinaci kuma sai dutse -
1 ملاحظة
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
16.
"Yayin da Mutanen Yeman suka zo wajen Manzon Allah: Hakika Mutanen Yemen ya zo muku"
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
17.
Lallai cewa Allah ya rubuta kyautaye akan kowane abu, to idan zakuyi kisa to ku kyautata kisan kuma idan zakuyi yanaka to ku kyautata yankan kuma dayaku ya wasa wukar tasa, kuma don ya hutar da abin yankansa -
1 ملاحظة
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
18.
"Wani Mutum Muslmi bai taba zama a Masallaci ba don Sallah da Zikiri, Sai Allah yayi farin ciki da shi, Kamar yadda Iyalin Matafiyi suke yi idan ya dawo Musu"
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
19.
Na shiga ni da Mahaifina ga Abu Baraza Al-aslami, sai Mahaifina ya ce da shi:yaya Annabi SAW yake sallar farilla?
عربي
Turanci
urdu
...
Indonisiyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Hausa
Portuguese
20.
Na Kasance tare da Anas Bn Malik -Allah ya yarda da shi- a wajen wasu Mutane Maguzawa, sai aka zo da Alawa a cikin Daro na Azurfa, amma bai Sha ba
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
21.
Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Hausa
Yaran Tamili
22.
Babu wani Sauran Maraici bayan Balaga, ko kuma hakurin wuni zuwa dare
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Hausa
23.
Sayyadin Abubakar -Allah ya yarda da shi- ya shiga wajen wata Mata daga Kabilar Ahmas ana kiranta da Zainab, sai ya ganta bata Magana
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
24.
Mun tafi mu taro Annabi SAW tare da Yara a Thaniyat Al-Wadaa
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Hausa
Yaran Tamili
25.
"Dawowa daga Yaki kamar Tafiya yakin ce"
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Hausa
Yaran Tamili
26.
"Bawa da aka Mallaka Mai gyara yana da Lada Biyu" -
1 ملاحظة
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Hausa
27.
Mala'iku basu gushe ba suna yi masa suna yi masa Inuwa da Fukafukansu
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Hausa
28.
Idam Ranar Al-kiyama ta Kasance Allah ai Tura ga kowane Musuli Bayahude daya Ko banasare, sai yace wannan zai kwanceka daga Wuta
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Hausa
29.
Ba'a tava samun wanda yayi magana ba yana zanin goyo sai Mutane Uku
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Hausa
30.
Manzon Allah SAW yayi mana Sallar tsoro a wasu kawanakinsa, sai wata Jama'a suka tsaya tare da shi, wasu kuma suka fuskanci abokan gaba, sai yayi musu raka'a xaya, sannan suka tafi, sai wasu kuma suka zo, sai yayi musa raka'a xaya, sai kowace Jama'a ta rama Raka'a xaixai. -
3 ملاحظة
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Tagalog
Hausa
Portuguese
×
kirayemu
Suna *
E- mail *
Wasika *
Aika
E- mail
()
*
Yin rijisa
×
Yare:
العربية
EN - Turanci - English
UR - urdu - اردو
ES - Sifaniyanci - Español
ID - Indonisiyanci - Indonesia
UG - Uighur - ئۇيغۇرچە
BN - Fassarar Bangaliyanci - বাংলা
FR - Fassara Yaren Faransanci - Français
TR - Turkiyanci - Türkçe
RU - Rashanci - Русский
BS - Bosniyanci - Bosanski
SI - Sinhalese - සිංහල
HI - Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara - हिन्दी
ZH - Fassara da Yaren Chanise - 中文
FA - Farisanci - فارسی
VI - Vietnam - Tiếng Việt
TL - Tagalog - Tagalog
KU - Kurdawa - Kurdî
HA - Hausa - Hausa
PT - Portuguese - Português
ML - Malayalam - മലയാളം
TE - Telgonci - తెలుగు
SW - Swahili - Kiswahili
TA - Yaran Tamili - தமிழ்
MY - Yaran Barma - မြန်မာ
TH - Yaran Tailand - ไทย
DE - Jamusanci - Deutsch
JA - Japananci - 日本語
PS - bushtu - پښتو
AS - Asami - অসমীয়া
SQ - Albaniyanci - Shqip
SV - السويدية - Svenska
AM - الأمهرية - አማርኛ
NL - الهولندية - Nederlands
GU - الغوجاراتية - ગુજરાતી
KY - Kirgisisch - Кыргызча
NE - النيبالية - नेपाली
YO - Yoruba - Yorùbá
LT - الليتوانية - Lietuvių
PRS - الدرية - دری
SR - الصربية - Српски
SO - الصومالية - Soomaali
TG - الطاجيكية - тоҷикӣ
RW - Kinyarwanda - Kinyarwanda
RO - الرومانية - Română
HU - المجرية - Magyar
CS - التشيكية - Čeština
MOS - الموري - Moore
MG - Malagasy - Malagasy
FF - الفولانية - Fulfulde
IT - Italiyanci - Italiano
OM - Oromo - Oromoo
KN - Kanadische Übersetzung - ಕನ್ನಡ
WO - الولوف - Wolof
BG - البلغارية - Български
AZ - Aserbaidschanisch - Azərbaycan
EL - اليونانية - Ελληνικά
AK - الأكانية - Akan
UZ - الأوزبكية - O‘zbek
UK - الأوكرانية - Українська
KA - الجورجية - ქართული
LN - اللينجالا - Lingala
MK - المقدونية - Македонски
KM - الخميرية - ភាសាខ្មែរ
BM - البامبارية - Bambara
PA - البنجابية - ਪੰਜਾਬੀ
MR - الماراثية - मराठी
DA - الدنماركية - Dansk
RN - الكيروندي - Kirundi
YAO - الياو - Yao
×
Bincike a cikin:
العربية
English
اردو
Español
Indonesia
ئۇيغۇرچە
বাংলা
Français
Türkçe
Русский
Bosanski
සිංහල
हिन्दी
中文
فارسی
Tiếng Việt
Tagalog
Kurdî
Hausa
Português
മലയാളം
తెలుగు
Kiswahili
தமிழ்
မြန်မာ
ไทย
Deutsch
日本語
پښتو
অসমীয়া
Shqip
Svenska
አማርኛ
Nederlands
ગુજરાતી
Кыргызча
नेपाली
Yorùbá
Lietuvių
دری
Српски
Soomaali
тоҷикӣ
Kinyarwanda
Română
Magyar
Čeština
Moore
Malagasy
Fulfulde
Italiano
Oromoo
ಕನ್ನಡ
Wolof
Български
Azərbaycan
Ελληνικά
Akan
O‘zbek
Українська
ქართული
Lingala
Македонски
ភាសាខ្មែរ
Bambara
ਪੰਜਾਬੀ
मराठी
Dansk
Kirundi
Yao
Bincike
×
Sakamakon Bincike: