أَنَّ النَّبِيَّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ رَخَّصَ فِي بَيْعِ الْعَرَايَا فِي خَمْسَةِ أَوْسُقٍ، أَوْ دُونَ خَمْسَةِ أَوْسُقٍ.
[صحيح] - [متفق عليه] - [صحيح البخاري: 2190]
المزيــد ...
An rawaito daga Abu Huraira: Allah ya yarda da shi: "Cewa Manzon Allah yayi sauki cikin cinikin Al-araya, cikin Buhu biyar ko kasa da buhu biyar"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]