لَمَّا جَاءَ أَهْلُ الْيَمَنِ قَالَ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ: «قَدْ جَاءَكُمْ أَهْلُ الْيَمَنِ»، وَهُمْ أَوَّلُ مَنْ جَاءَ بِالْمُصَافَحَةِ.
[صحيح] - [رواه أبو داود وأحمد] - [سنن أبي داود: 5213]
المزيــد ...
An rawaito daga Anas -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Yayin da Mutanen Yeman suka zo wajen Manzon Allah: Hakika Mutanen Yemen ya zo muku" sune farkon wadan da suka zo da gaisuwa"
[Ingantacce ne] - [Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi]