Karkasawa: . . .
عَنْ أَنَسٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُ قَالَ:

نَهَى النَّبِيُّ صَلَّى اللهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ أَنْ يَتَزَعْفَرَ الرَّجُلُ.
[صحيح] - [متفق عليه] - [صحيح البخاري: 5846]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Anas -Allah ya yarda da shi- yace:"Annabi -tsira da amincin Allah- yahana namiji ya shafa Za'afaran"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Annabi SAW ya hana ma ya Kasance Mutum ya rina jikinsa ko kayansa da da Za'afaran, kuma saboda yana daga cikin Turaren Mata, sai ya hana Maza yin hakan saboda hana Kamanceceniya da su

Daga Cikin Fa idodin Hadisin

Manufofin Fassarorin
Yare: Turanci urdu Sifaniyanci Kari (17)
kashe kashe
  • . .