Gida
kashe kashe
Dangane da Wannan katafaren Aiki
Android App
iOS App
kirayemu
Yare
Karkasawa:
Qungiyoyi da Mazhabobi tsofaffi Samuwa
Gida
kashe kashe
Aqida
Qungiyoyi da Mazhabobi
kase kashen kana nan rassa
lis din Hadisai
Aliyu ɗan Abu Ɗalib - Allah Ya yarda da shi - ya aikewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - da wani gutsire na zinare a cikin wata fatar da aka jeme da ƙwallan bagaruwa, ba'a gama tace shi daga ƙasarta ba, ya ce: sai ya raba shi tsakanin mutum huɗu, tsakanin Uyaina ɗan Badr da Aƙra'a ɗan Habis da Zaidul Khail, na huɗun: Ko dai Alƙama ko Amir ɗan Ɗufail, sai wani mutum daga sahabbansa ya ce: Mu mun kasance mu ne mafi cancantar wannan daga waɗannan (mutane huɗun), ya ce: Sai hakan ya kai ga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - sai ya ce: @«Shin bakwa amince mini ba alhali ni ne amintaccen wanda ke sama, labarin sama yana zo mini safiya da yamma"*, ya ce: Sai wani mutum ya mike mai kogon idanuwa, mai manyan kumatu, goshin shi ya yi sama, mai kaurin gemu, mai askakken kai, yana ɗaure da zani, sai ya ce: Ya Manzon Allah ka ji tsoron Allah, ya ce: "Kaicanka, shin ba ni ne nafi cancantar fin kowa tsoron Allah daga mutanen dake ƙasa ba" ya ce: Sannan mutumin ya juya baya, Khalid dan Walida ya ce: Ya Manzon Allah, shin bana daki wuyansa ba? ya ce: "A'a, wataƙila yana sallah" Khalid ya ce: da yawa mai sallar da yake faɗa da harshensa abinda ba ya cikin zuciyarsa, Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbat agare shi - ya ce: "Lallai ni ba'a umarceni ba in bibiyi zukatan mutane ba ko na tsaga cikkunansu ba" ya ce: sannan ya yi duba zuwa gare shi alhali shi ya juya baya, sai ya ce: "Lallai cewa wasu mutane zasu fito daga tsatson wannan suna karanta Littafin Allah danye a zuciyarsu, ba ya ketare zukatansu zasu fita daga Addini kamar yadda kibiya take fita ga kwarin da aka harba, ina zatan ya ce: Wallahi idan na riskesu zan kashesu irin kisan Samudawa.
عربي
Turanci
urdu
...
Sifaniyanci
Indonisiyanci
Uighur
Fassarar Bangaliyanci
Fassara Yaren Faransanci
Turkiyanci
Rashanci
Bosniyanci
Sinhalese
Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara
Fassara da Yaren Chanise
Farisanci
Vietnam
Tagalog
Kurdawa
Hausa
Portuguese
Telgonci
Swahili
Yaran Tailand
Asami
الهولندية
الغوجاراتية
الرومانية
المجرية
الجورجية
×
kirayemu
Suna *
E- mail *
Wasika *
Aika
E- mail
()
*
Yin rijisa
×
Yare:
العربية
English
اردو
Español
Bahasa Indonesia
ئۇيغۇرچە
বাংলা
Français
Türkçe
Русский
Bosanski
සිංහල
हिन्दी
中文
فارسی
Tiếng Việt
Tagalog
Kurdî
Hausa
Português
മലയാളം
తెలుగు
Kiswahili
தமிழ்
မြန်မာ
ไทย
Deutsch
日本語
پښتو
অসমীয়া
Shqip
Svenska
አማርኛ
Nederlands
ગુજરાતી
Кыргызча
नेपाली
Yorùbá
Lietuvių
دری
Српски
Soomaali
тоҷикӣ
Kinyarwanda
Română
Magyar
Čeština
Moore
Malagasy
Fulfulde
Italiano
Oromoo
ಕನ್ನಡ
Wolof
Български
Azərbaycan
Ελληνικά
Akan
O‘zbek
Українська
ქართული
Lingala
Македонски
ភាសាខ្មែរ
×
Bincike a cikin:
العربية
English
اردو
Español
Bahasa Indonesia
ئۇيغۇرچە
বাংলা
Français
Türkçe
Русский
Bosanski
සිංහල
हिन्दी
中文
فارسی
Tiếng Việt
Tagalog
Kurdî
Hausa
Português
മലയാളം
తెలుగు
Kiswahili
தமிழ்
မြန်မာ
ไทย
Deutsch
日本語
پښتو
অসমীয়া
Shqip
Svenska
አማርኛ
Nederlands
ગુજરાતી
Кыргызча
नेपाली
Yorùbá
Lietuvių
دری
Српски
Soomaali
тоҷикӣ
Kinyarwanda
Română
Magyar
Čeština
Moore
Malagasy
Fulfulde
Italiano
Oromoo
ಕನ್ನಡ
Wolof
Български
Azərbaycan
Ελληνικά
Akan
O‘zbek
Українська
ქართული
Lingala
Македонски
ភាសាខ្មែរ
Bincike
×
Sakamakon Bincike: