lis din Hadisai

Jinin Mutum Musulmi Bai halatta basai da dayan abubuwa Uku : Tsoho Mazinaci , ko wanda ya kashe a kashe shi, Da Mutumin da yayi Ridda daga Addininsa ya futa daga cikin Musulmi.
عربي Turanci urdu
Allah ba Ya duba zuwa ga namijin da ya zo wa wani namiji ko wata mace ta dubura
عربي Turanci urdu
Wani Mutum daga cikin Musulmai ya zo wajen Manzon Allah SAW yana cikin Masallaci Sai ya kirashi ya Manzon Allah, lallai ni nayi Zina
عربي Turanci urdu
Cewa Manzon Allah -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- anzo masa da wani Mutum ya sha giya, sai aka yi masa Bulala da zarbar Dabino kwatankwacin Arba'in
عربي Turanci urdu
Cewa Annabi -tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi- ya yanke Hannu akan wani Silke kimarsa Dirhami Uku
عربي Turanci urdu
"Duk abun Shan da ya sa Maye to Haramun ne"
عربي Turanci urdu
Haramta giya ya sauka ne kuma ana yin ta daga abubuwa biyar ne: inibi, dabino, zuma, alkama, da sha'ir"
عربي Turanci urdu
An zuwarwa Manzon Allah SAW da wani Mutum ya Sha Giya, sai ya ce: "Ku masa Duka"
عربي Turanci urdu
"Lallai yahudawa sunzo wajen Manzon Allah SAW sai suka gaya masa cewa cewa Mata daga cikinsu da Wani Mutum sunyi Zina
عربي Turanci urdu
Cewa Kuraishawa lamarin Almakhzumiyya datai sata ya damesu
عربي Turanci urdu
Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu
عربي Turanci urdu
Ana yanke hannu a rubu'un dinari (ɗaya bisa huɗu) zuwa sama
عربي Turanci urdu
Ba'a yi wa wani mutum bulala sama da goma sai a haddi daga cikin haddodin Allah
عربي Turanci urdu