+ -

عن أبي سعيد الخدري رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «إذا أصْبَح ابن آدَم، فإن الأعضاء كلَّها تَكْفُرُ اللِّسان، تقول: اتَّقِ الله فِينَا، فإنَّما نحن بِك؛ فإن اسْتَقَمْتَ اسْتَقَمْنَا، وإن اعْوَجَجْت اعْوَجَجْنَا».
[صحيح] - [رواه الترمذي]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu sa'id Al-Khudri -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: Idan Mutum ya wayi gari, baki xayan gavvansa suna jawa harshe kunne da cewa: kaji tsoron Allah acikinmu, mu da kai muke; saboda in ka daidaita mun daidaita, idan ka karkace muma mun karkace
Ingantacce ne - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi

Bayani

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassarar Bangaliyanci Fassara Yaren Faransanci Turkiyanci Rashanci Bosniyanci Sinhalese Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Vietnam Tagalog Kurdawa
Manufofin Fassarorin