+ -

عن أبي زيد الأنصاري رضي الله عنه قال: قال لي رسول الله صلى الله عليه وسلم : «اقتَرِب منِّي»، فاقتربتُ منه، فقال: «أَدْخِلْ يدك فامْسَح ظهري» ، قال: فأدْخلتُ يدي في قميصه، فمسَحتُ ظهْره، فَوَقَع خاتَم النبوة بين إصبعي، قال: فسُئل عن خاتَم النبوة، فقال: «شَعْرات بيْن كتِفيْه».
[صحيح] - [رواه أحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Yazid Al-ansari -Allah ya yarda da shi- ya ce: Manzon Allah SAW ya ce da ni: Manzon Allah SAW ya ce da ni: "Matso kusa da ni" sai na Matso kusa da shi, sai ya ce: "Ka shigar da Hannunka ka shafi bayana" ya ce: sai na shigar da Hannuna cikin Rigarsa, sai na shafi bayansa, sai yatsuna suka tava Hatimin Annabta, sai aka yambayeshi game da Hatimin Annabta sai ya ce: "Wani Gashi ne a tsakanin Kafaxunsa"
[Ingantacce ne] - [Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

:Manzon Allah SAW ya ce ga Abu Zaid Al-ansari: "Matso kusa da ni" sai na Matso kusa da shi, sai ya ce: "Ka shigar da Hannunka ka shafi bayana" ya ce: sai na shigar da Hannuna cikin Rigarsa, sai na shafi bayansa, sai yatsuna suka tava Hatimin Annabta, sai aka yambayeshi game da Hatimin Annabta sai ya ce: "Wani Gashi ne a tsakanin Kafaxunsa"

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Uighur Fassara Yaren Faransanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kurdawa
Manufofin Fassarorin