عن بريدة رضي الله عنه قال: «إنَّ رسولَ الله صلى الله عليه وسلم تَفَلَ في رِجْل عمرو بن مُعاذ حِين قُطِعتْ رِجْلُه، فبَرأَ».
[صحيح] - [رواه ابن حبان]
المزيــد ...
Daga Buraida -Allah ya yarda da shi- ya ce: "Lallai Manzon Allah SAW yayi tofi a Qafar Amr Bn Mu'az lokacin da Qafarsa ta cire kuma ya warke"
[Ingantacce ne] - [Ibnu Hibban ne ya Rawaito shi]
Yayin da Qafar Amr Bn Mu'az -Allah ya yarda da shi- ta cire saarke i Annabi SAW yayi tofi a cikinta daga yawunsa mai tsarki, sai ya warke kuma ya samu sauqi da yardar Allah, kuma wannan yana daga cikin Mu'ajiza bayyananniya ta Manzon Allah SAW