عن يَزيد بن الأسْود رضي الله عنه : أنَّه صلَّى مع النبي صلى الله عليه وسلم الصبح، فذَكر الحديث. قال: ثم ثار الناسُ يأخذون بيده يمْسَحون بها وجوههم، قال: فأخذتُ بيده فمسحتُ بها وجهي، فوجدتُها أَبْرَد من الثلج، وأطْيَبَ ريحًا من المِسْك».
[صحيح] - [رواه أحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Yazid Bn Al-aswad -Allah ya yarda da shi- cewa shi yayi Sallah tare da Manzon Allah SAW ya yi Sallar Asuba, sai mutane sukai ca suna riqe Hannunsa suna shafar fuskokinsu, ya ce: sai na xauke Hannunsa sai na shafi fuskata da shi, sai na, sai naji yafi qanqara Sanyi, kuma yafi Almiski Qanshi
Ingantacce ne - Ahmad ne ya rawaito shi

Bayani

Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Kurdawa
Manufofin Fassarorin