+ -

عن عائشة رضي الله عنها ، قالت: «قُبِض رسولُ الله صلى الله عليه وسلم ورأسُه بين سَحْري ونَحْري»، قالت: «فلمَّا خَرَجَتْ نفْسُه، لم أَجِدْ ريحا قَطُّ أطْيَبَ منها».
[صحيح] - [رواه أحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Nana Aisha -Allah ya yarda da ita- ta ce: "An karvi ran Manzon Allah SAW kansa yana tsakanin Wuyana da Qirjina, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan"
[Ingantacce ne] - [Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Nana Aisha Matar Manzon Allah SAW tana bada labarin cewa Manzon Allah SAW ya yi wafati kansa yana tsakanin Wuyanta da Qirjinya, yayin da ransa ya futa, ban tava jin wani qanshi kamar wannan

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassara Yaren Faransanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin