+ -

عن أبي العَلاء بن عُمير رضي الله عنه ، قال: كنتُ عند قَتادة بن مِلْحان حين حُضِر، فمرَّ رجل في أقْصى الدَّار، قال: فأبْصرْتُه في وجْهِ قتادة، قال: وكنتُ إذا رأيتُه كأنَّ على وجْهِه الدِّهان، قال: «وكان رسول الله صلى الله عليه وسلم مَسَح على وجْهِه».
[صحيح] - [رواه أحمد]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Abu Al'ala Bn Umair -Allah ya yarda da shi- ya ce: Na Kasance a wajen Qatada bn mulhan lokacin da ya zo, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne"
[Ingantacce ne] - [Ahmad ne ya rawaito shi]

Bayani

Abul Ala ya Kasance Umair Bn Milhan -Allah ya yarda dashi- lokacin da Mutuwa ta zo masa, sai wani Mutum ya wuce a qarshen gida, ya ce sai naganshi a fuskar Qatada, ya ce: Kuma na kasance idan naganshi kai ka ce a fuskarsa Mai ne saboda fes xinsa da walqiyarsa da kuma haskensa kuma wancan saboda Manzon Allah SAW yashafi fuskar Qatada ne, tun daga wannan lokacin yake da wannan sheqin da walqiyar saboda Al-barkar shafawar Manzon Allah SAW da yayiwa Fuskarsa.

Fassara: Turanci Uighur Fassara Yaren Faransanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci
Manufofin Fassarorin