+ -

عن الجعْد، قال: سمعتُ السَّائِب بن يَزيد، يقول: ذهبتْ بي خالتي إلى النبي صلى الله عليه وسلم فقالت: يا رسول الله، إنَّ ابنَ أختي وَجِعٌ. فمَسَح رأسي ودعا لي بالبَرَكة، ثم توضَّأ، فشربتُ من وَضوئه، ثم قمتُ خَلْف ظهره، فنَظَرتُ إلى خاتَم النبوة بيْن كتِفَيْه، مثل زِرِّ الحَجَلَة.
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Daga Ja'ad ya ce: naji Alsa'ib Bn Yazin yana cewa: Yakumbo na ta tafi dani wajem Manzon Allah SAW sai ta ce: "Ya Manzon Allah, Lallai Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar tasa, sannan na ta shi bayansa, sai naga Hatimin Annabta a tsakanin kafaxunsa, kamar Qwan Tattabara"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]

Bayani

Sa'ib yana bada labari cewa Yakumbonsa ta tafi dashi zuwa Manzon SAW, sai ta bawa Manzon Allah labarin cewa Xan yaruwata yana jin jiki, sai ya shafi kaina kuma yayi mun Addu'a da Albarka, sannan yayi Alwala, Sai na sha Ruwan Alwalar tasa, sannan na ta shi bayansa, sai naga Hatimin Annabta a tsakanin kafaxunsa, kamar Qwan Tattabara

Fassara: Turanci urdu Sifaniyanci Indonisiyanci Fassara Yaren Faransanci Rashanci Bosniyanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kurdawa
Manufofin Fassarorin