kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Wanda ya karanta ayoyi biyu na ƙarshen Suratul Bakara da daddare sun ishe shi
عربي Turanci urdu
Ya Allah da (kiyayyewar) Ka ne muka wayi gari, kuma da (kiyayewar) Ka ne muka shiga maraice, da (al'amarin) Ka ne muka rayu, kuma da (al'amarin) Ka ne zamu mutu, kuma tashi (daga ƙabari) yana gareKa
عربي Turanci urdu
Shugaban Istighfari
عربي Turanci urdu
{Ka ce Shi ne Allah Shi kadai} da falaki da Nasi (Wato ka karanta Qul huwa da Falaki da Nasi) lokacin da ka wayi gari da kuma lokacin da ka yi maraice sau uku sun isheka komai
عربي Turanci urdu
Wanda ya ce: Da suna Allah wanda wani abu ba ya cutuwa tare da sunanSa a cikin ƙasa, ko cikin sama, Shi ne Mai yawan ji Masani”. sau uku, wani bala'i na fuj'a ba zai same shi ba har sai ya wayi gari
عربي Turanci urdu
Annabin Allah - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana cewa: Mun zauna sai aka mayar da sarki zuwa ga Allah, kuma godiya ta tabbata ga Allah, babu wani abin bauta sai Allah shi kadai, ba shi da abokin tarayya.
عربي Turanci urdu
Hakika na fadi wasu Kalmomi Hudu bayanki da za'a aunasu da abinda kika fada a wunin da sun rinjayesu: Tsarki ya tabbata ga Allah da godiya gare shi, yawan Halittar sa, da yardar kansa, da ma'aunin Al-arshinsa, da Rubutun Kalmominsa.
عربي Turanci urdu