عن ابن عباس -رضي الله عنهما-: أن عليَّ بنَ أبي طالبٍ -رضي الله عنه- خَرَجَ من عندِ رسولِ اللهِ -صلى الله عليه وسلم- في وَجَعِهِ الذي تُوُفِّيَ فيه، فقالَ الناسُ: يا أبَا الحَسَنِ، كيفَ أَصْبَحَ رسولُ اللهِ -صلى الله عليه وسلم-؟ قالَ: أَصْبَحَ بِحَمدِ اللهِ بَارِئًا.
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...
An rawaito daga Bn Abbas -Allah ya yarda da su-- cewa Ali Bn Abu Dalib -Allah ya yarda da shi- ya futo daga gurin Manzon Allah ya cikin ciwonsa, sai Mutane suka: "Ya kai baban Hassan, yaya Annabi ya wayi gari? ya ce: ya wayi gari cikin godiya da kuma jin sauki:
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]