عن أبي هريرة رضي الله عنه أن رسول الله صلى الله عليه وسلم قال: «لَقَابُ قَوْسٍ في الجنة خيرٌ مما تَطلُع عليه الشمس أو تَغْرُب».
[صحيح] - [رواه البخاري]
المزيــد ...

Wannan fassarar tana bukatar Karin bita da gyaran yare.

Ankarvo daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- cewa manzon ALlah SAW ya ce: "Wallahi Kwarin bakar cikin Al-janna yafi Alkairi daga abunda rana ta futo mata ko ta faxar Mata (Wato Duniya)"
[Ingantacce ne] - [Buhari ne ya rawaito shi]

Bayani

Acikin Wannan Hadisin akwai bayan girman ladan Mumini a cikin Al-janna, da kuma qasqancin Duniya, yadda cewa wannan gwargwadon a cikin Al-janna na Kwarin baka yafi abunda yake cikin Duniya na Ni'ama baki xaya, saboda darajarsa, da kuma wanzuwarsa, Allah ya sanya mu cikin ma'abotanta.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Vietnam Sinhalese Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin