عن أبي سعيد رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «إن أهل الجنة ليَتَراءَوْنَ أهل الغرف من فوقهم كما تَراءَوْنَ الكوكب الدري الغابر في الأفق من المشرق أو المغرب لِتفَاضُلِ ما بينهم» قالوا: يا رسول الله؛ تلك منازل الأنبياء لا يبلغها غيرهم قال: «بلى والذي نفسي بيده، رجال آمنوا بالله وصدقوا المرسلين».
[صحيح] - [متفق عليه]
المزيــد ...
Ankarbo daga Abu Sa'id -Allah ya yarda da shi- daga Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai 'yan Al-janna suna gano Xakunan waxanda suke samansu kamar yadda kuke ganin Tauraro mai haske da ya wuce a sararin sama daga Gabas ko kuma Yamma don fifikon da ke tsakaninsu"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]
Matsayi a cikin Al-jannah ya banbanta daidai da Falalar kowa,har ta kai cewa "yan Al-jannah Madauakan Matsayansu wadanda suke Kasa asu rika gano na Samansu Kamar Taurari.