kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

Yadda aka yi sallar tsoro ranar yakin faci da tsumma(zaturruqa'a)
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Manzon Allah SAW yayi mana Sallar tsoro a wasu kawanakinsa, sai wata Jama'a suka tsaya tare da shi, wasu kuma suka fuskanci abokan gaba, sai yayi musu raka'a xaya, sannan suka tafi, sai wasu kuma suka zo, sai yayi musa raka'a xaya, sai kowace Jama'a ta rama Raka'a xaixai.
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci