1. Gida
  2. kashe kashe
  3. ILIMIN AƘIDA

Sabuntawa Mene ne sammai bakwai da kassai bakwai a cikin tafin Mai rahama, sai dai a matsayin kwaya a hannun dayanku

عن عبد الله بن عباس رضي الله عنهما قال: "ما السماوات السبع والأرضون السبع في كَفِّ الرحمن إلا كَخَرْدَلَةٍ في يد أحدكم".

Wannan Fassarar tana Buƙatar Ƙarin Bita da Zurfafawa (Ingantawa).

Daga Abdullah bn Abbas - Allah ya yarda da shi - wanda ya ce: "Mene ne sammai bakwai da kassai bakwai a cikin tafin Mai rahama, sai dai a matsayin kwaya a hannun dayanku".

Albani ya Rawaito Ingancin sa daga Ibn Taimiyya amma bai bibiye shi ba Ibn Jareer ne ya Rawaito shi - Al-Thahabi Ya Rawaito shi a Babin Uluwwi (Daukakar Allah bisa Bayinsa( - Abdullahi Bn Al-Mam Ahmad Ya Rawaito shi

Bayani

Ibn Abbas - Allah ya yarda da shi - ya gaya mana a cikin wannan rahoton cewa, adadin sammai bakwai da duniyoyi bakwai da kashinsu zuwa tafin Mai rahama yana kama da matsayin karamin mustard zuwa tafin dayanmu. Domin Allah baya kama da sifofinsa kamar wani abu makamancin nasa.

Manufofin Fassarorin

17 Yare
EN English الإنجليزية
UR اردو الأوردية
ES Español الإسبانية
ID Indonesia الإندونيسية
BN বাংলা البنغالية
FR Français الفرنسية
TR Türkçe التركية
RU Русский الروسية
BS Bosanski البوسنية
SI සිංහල السنهالية
HI हिन्दी الهندية
ZH 中文 الصينية
FA فارسی الفارسية
TL Tagalog تجالوج
KU Kurdî الكردية
PT Português البرتغالية
SW Kiswahili السواحيلية