«التَّسْبِيحُ لِلرِّجَالِ، وَالتَّصْفِيقُ لِلنِّسَاءِ».
[صحيح] - [متفق عليه] - [صحيح البخاري: 1203]
المزيــد ...
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi zuwa Manzon Allah "Tasbihi na Maza ne, kuma Mata suyi Tafi"
[Ingantacce ne] - [Bukhari da Muslim suka Rawaito shi]