kase kashen kana nan rassa

lis din Hadisai

"Mafi cikar Muminai Imani Mafi kyawun su halayya, Kuma mafi Al-kharinku su ne Mafi Al- kairinku ga Matansu"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Idan Mutum ya kirawo Matarsa saboda bukatarsa to taje masa kuma ko da ta kasance takan Tanderu ne"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Dukkanku Masu kiwo ne kuma dukkaninku ababab tambaya ne akan kiwon sa, Sarki Mai kiwo ne, Kuma Mutum mai kiwo ne akan Iyalan gidansa, Kuma Mace Mai kiwo ce akan gidan Mijinta da Dansa, Saboda haka baki dayanku Makiyaya ne akan abunda aka ba shi kiwo"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Wata Mace bata taba Cutar Mijinta a Duniya ba sai Matar sa ta Hur Al'aini ta ce kada ki cuce shi Allah ya tsine miki saboda a wajenki bako ne ya kusa da ya rabu dake zuwa gare mu"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Da zan Umarci wani Mutum da yayi sujada ga wani wallahi da na Umarci Mace ta yi Sujada ga Mijinta"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
An anbaci Azalu ga Manzon Allah-Tsira da Amincin Allah su tabbata a gare shi- sai ya ce: Kuma babu dayanku da ya aikata ta? saboda babu wani rai da Allah ya halitta sai ya halicceta"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
"Mun kasance Munayin Azalu kuma Qurani yana sauka, sufyan: da ace abu ne da aka hana da Qur'ani ya Hanamu"
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci
Yana daga sunna in ya auri budurwa: sai ya yi kwana bakwai a dakinta sannan ya raba kwana, in kuma bazawara ya aura sai yayi kwana uku a wajenta sannan ya raba kwana
عربي Turanci Fassara Yaren Faransanci