عن أبي هريرة رضي الله عنه مرفوعاً: «إنَّ اللهَ قال: إذا تَلَقَّاني عبدي بشِبر، تَلَقَّيْتُه بذِراع، وإذا تَلَقَّاني بذراع، تَلَقَّيْتُه ببَاع، وإذا تَلَقَّاني بباع أتيتُه بأسرع».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...
Daga Abu Huraira -Allah ya yarda da shi- zuwa ga manzon Allah-Lallai Allah ya ce: Idan Bawana ya fuskance ni da Xani xaya, to zan kusance shi da Zira'i, kuma idan ya Kusance ni da Zira'i to zan kusance shi faxin Hannaye, Kuma idan ya kusance da Xanin hannye biyu zan zo masa da Mafi gaggawa
[Ingantacce ne] - [Muslim ne ya rawaito shi]
Lallai Allah ya ce: Idan Bawana ya fuskance ni da Xani xaya, to zan kusance shi da Zira'i, kuma idan ya Kusance ni da Zira'i to zan kusance shi faxin Hannaye, Kuma idan ya kusance da Xanin hannye biyu zan zo masa da Mafi gaggawa