عن ابن مسعود رضي الله عنه عن النبي صلى الله عليه وسلم قال: «ألا هل أُنَبِّئُكم ما العَضْهُ؟ هي النَّميمة القَالَةُ بين النّاس».
[صحيح] - [رواه مسلم]
المزيــد ...

Daga Dan Mas'ud -Allah ya yarda da shi- Daga Annabi ya ce: "Bana baku labari ba Maye cizo? shi ne Gulmar da ake yada kadarta cikin Mutane"
Ingantacce ne - Muslim ne ya rawaito shi

Bayani

Annabi yayi nufin tsawatar da Al'ummarsa daga yawo da gulma a tsakanin Mutane, ta hanyar zantar da wasu zancen su ta hanyar barna a tsakaninsu, kuma Annabi ya bude zancensa da sigar tambaya kuma tambayar; don hakan shi yafi shiga zuciyar Mutane, kuma yafi saka su Sauraro, sai ya tambaye su: "Maye Cizo" ai maye Karya da kage da ake yi? kuma wasu sun fassara ta da Sihiri, sannan ya amsa wannan tambayar: da cewa ita ce dauko Husuma a tsakanin Mutane; don hakan ne Masu sihiri suke yi hanyar Barna, da kuma, cutar da Mutane, da kuma raba tsakanin zukatansu Masoya da kuma yanke zumunci tsakanin Yan uwa, da kuma cika zukatansu da fushi da kulli, kamar yadda ake gani yanzu a tsakanin Mutane.

Fassara: Turanci Fassara Yaren Faransanci Sifaniyanci Turkiyanci urdu Indonisiyanci Bosniyanci Rashanci Fassarar Bangaliyanci Fassara da Yaren Chanise Farisanci Tagalog Kwafar laakwalwar zuwa bugere fassara Sinhalese Uighur Kurdawa Portuguese
Manufofin Fassarorin